Kishore Kumar Hits

Umar MB - Kece şarkı sözleri

Sanatçı: Umar MB

albüm: Kece


Zo ki taba ni da alkairi soyayya ki
Da akwai shagali in zami auren kauna
Kece
Yan mata nidai bakonki ne
Mai yin hidima kuma mai kishinki ne
Munyo nisa dan zamanin mu ne
Da ni da abokai munzo gunkinee
Na gane kauna
Wasu ta sa su suyi kuka
Ni na gane kauna
Dan ita che farinciki na ni

So juyo kalli idanu na
Ki fada mani, ko waye ke kanaurki
Sai ya bar mani
Halaye naki dakyau ni sunyi mani
Zumar kaunar che ki kika sha
Kuma kin dan sammar mani
Kauna tai kauna
So ke damuna
Ke che zabina, soyayya ta sarke rai na

Kece
Kece

Ana fadi soyayya yar dace
Kula dani karda kice na nace
Yawwan tunannin ki nake, kin sace
In nayo murmushi kuma ke che
Duba, duba
Kalla, kalla
So ya kama ni
Yan mata, zo zo duba

Sanki lallai na saba
Duba, bama taba ba
Yar Baba, hasken ki yayi kamar zara
Mai sanki karda ki yar, lura
Duba, duba
Bazan yar bah
Baigen mai hai ba
Ban dena bah

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar