Kishore Kumar Hits

Umar MB - Aljanna ta şarkı sözleri

Sanatçı: Umar MB

albüm: Aljanna ta


Ance min so ruwan ne
Cikin zuciyar yayi zaune
Sanki a zuciya, wajibi ne
Cikin jikina don ruhi ne
Na fada miki, kin bin jinin jikina, kawai kibar ni na rayu dake
Mai san ganin murmushina, kar yayi min zance babu ke
Bani zama wajen da ba ki, tillas sai na tsallake
Nai imani da sanki zana mace, har zuwa goma ta karshe
Ba'a dole a soyayya a mana tunda nace sai kai
Sai na kai goma ta ƙarshen
Da burin in kwashi adashin
Domin na biya duka bashin
Kyautatawar da kayi min
Tunda da sanka ni na fara, ba batun in yada shi
Wanda yaso yayi min dabara kasani zan kau dashi
Ya bi jini yabi tsoka, sanka yabi har ma kashi
Nai anniya a sonka zan jure, har zuwa goma ta karshe
Har zuwa goma ta ƙarshe
Ban mai gobe zata haifa ba
Nai aniya bazan barki ba
Ban san me zaki nema ba
Harma nace bazan baki ba
Komai kace zana ammince
Kamar ni daya na dace
Kamar ido zasu makance
Zuciya ko ta dimauce
Aljanna ta kike
Wata ke kuma zara ce
Idan har na mace
Du'a'i kiyi min har zuwa goma ta ƙarshe
Ba'a dole a soyayya a mana tunda nace sai kai

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar