Kishore Kumar Hits

Umar MB - Abin kauna şarkı sözleri

Sanatçı: Umar MB

albüm: Gangariya


Kun ga masoyi, a kan shi zan bata lokaci na
Bani shayi in bashi sirri ko zaya tona
Shi nake yayi, mai yaye kuncin da ke a raina
Ya hadiyaye, ya kai kololuwa ta hadewa
Masoyi na, muradi na
Abin kauna daina boyewa
Masoyi na, muradi na
Abin kauna daina boyewa

Kinga lokaci na domin ki ne
Kinga ni malamin ki ne
Ashe-ashe dai gwanin kine
Mallakin na naki ne
Masha Allah, alhamdulilah
Ni da ke kinga mun hade
Ki saurara, ki dan lura
Ko ina za na karade
Bani kyale ki, na share ki
Kin samu sauki a zuciya
In ina raye, kina raye
Hawaye duka zan share maki

Masoyi na, muradi na
Abin kauna daina boyewa
Masoyi na, muradi na
Abin kauna daina boyewa

Kyakkyawa tabarakalla
In na gano ka za na kula
Dubi kana ta chanza kala
Masoyi kyakkyawa
Masha Allah, Alhamdulilah
Ni da kai kaga mun hade
Ka saurara, ka dan lura
Ko'ina za na karade
Bani kyale ka, na share ka
In samu sauki a zuciya
In kana raye, Ina raye hawaye dukka share maka

Daina boyewa
Daina boyewa
Masoyi na, muradi na
Abin kauna daina boyewa
Masoyi na, muradi na
Abin kauna daina boyewa

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar