Kishore Kumar Hits

Umar MB - Ji mana şarkı sözleri

Sanatçı: Umar MB

albüm: Gangariya


Ashai dai zuciyata zata warke
Zo kiji mana
Zahiri yan mata kin huta
Ki yarda kawai ni ki zamo min matata ta
Idan da hankali so yana inganta
Kin bani lamuna kin sa nayo rata
Ki tausaya min
Agaza min
Ki cire min, kunchin rayuwa
Mai lissafi, Baya haufi
So na da karfi da shi ake rayuwa
Jiya da yau da gobe da jibi a rai na kece
Jiki ya dau zafi ke, ke sa shi ya huce
Gabas da yamma, kudu arewa na dukka ke ce
Ina neman haske karda ki barni na kauce
Nayo sa'a akwai ki da da'a
Kyau na dabi'a
Irin ki da kwai wuyar samuwa
Yazan boye, ballai in tauyai
Dolle na yage hijab gurin yarbuwa
Zo kiji mana
Daman kawai ki sani a ranki a chan ki saya
Nasan zaiyi wuya ace dani ki sauya
Kin sa ina tankadi giyyar soyayya
Miye baki so fada min zan kiyaya
Nai laifi ki yafe ni
In nazo ki dubai ni
Na duka ki tashai ni
Na duka tashai ni
Ina kauanr ki yan mata
Ina baigen ki yan mata
Ina naiman ki yan mata
Ina kishin ki yan mata
Zo kiji mana
Zo kiji mana

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar