Kishore Kumar Hits

Umar MB - Farin ciki şarkı sözleri

Sanatçı: Umar MB

albüm: Gangariya


Bakin cikin raina
Yaushe zaya yayye
Na kamu da kauna
Bakin ciki kizo ki yayye
Na saba san ki
Ke ma kin saba so na
Na bar ganin ki
Wasu zasu zo su raba kauna
Na za chi qaddara ki ne ni
Na zata hadimin ki ne ni
Na zata bawan ki ne ni
Na zata qaddara ki ne ni

Komai ku ka gani kan so babu mamaki
Ya sani kuka ya goge dukka shawqi
Kamar almara gashi yanzu ban ganin ki
Ya yanayin zai zamo mani mafarki
Shi so ashe haka yake (bayanin zuciya)
Kina sane kin sa na sake (bayanin zuciya)
Dare daya an raban da ke (bayanin zuciya)
Ana burin cutar da ke (bayanin zuciya)

Kyakkyawar halita, bude idanu
Na jigata, che mani sannu
Ke na bukata, zuci ta konnu
Ranki faranta, na mika hannu
Na rasa ki zan mace ne
Zan daina rayuwata da mutane
Kin san ina sanki gani zaune
Ya kika barni, ya hakan neh?

Hello, yan mata ki tausaya ma raina
Hello, mar yan mata na saki a raina
Tillo yan mata ki gane nufi na
Duba ki ga bacci baya idona

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar