Kishore Kumar Hits

Umar MB - Masoyi şarkı sözleri

Sanatçı: Umar MB

albüm: Gangariya


Ohh Hoo
Wayyo ni, mi nayi masoyi ya daina kulla ni
Gashi bai ganin kwaliyar idon nayi

Masoyiya tafi dani, koh ina shiga dani
In har kina tare dani, kowa ya yada ni
Birnin zuciya kwadar ka che
Tunda ni din dai taka che
Zanyi kishin ka, matar ka che
Koh in che na ma han che
Da ke kar dai mu bata (Kauna)
Yarda nake bukata (Yarda)
Nabar kowa na bita, na bintaa

Zuciyar nan dai daka yenta
A ranka ka bata sarauta
Kai kadai ta fahinta
Tun kafin Ta-ta-ta
Ki so ni na sami salama
Manufa mai kyau ma chima
Tunda sanki dade himma
Ni ba kyakkama
Ni Giwar amarai
Masoyi gamu tare
Koh da ba jiri gidan ka zan tare
Da ke kar dai mu bata
Yarda nake bukata
Nabar kowa na bita, na bintaa
Zani gidan ka chan na kwana
Koh ayi rufi da zana
Komai wuya koh zani zauna
Burin da ke raina
Koh da damina da rani
Kaine damina da hauni
Ban karya ba bani rauni, babu mai dace kamar ni
Ga dama zan baki labaru, taurari sun jeru
Misali mata sun taru, kinfi su kyau zinaru

Da ke kar dai mu bata
Yarda nake bukata
Nabar kowa na bita, na bintaa

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar