Kishore Kumar Hits

Umar MB - Kin hadu şarkı sözleri

Sanatçı: Umar MB

albüm: Gangariya


Kin hadu kin hadu
Kina kama da sarauniya duba
Farkon lokaci na aminta da ke yan mata
Kinga zuciya sako ne ta taho ta furta
So daga zuciya ya bi jini na harda hanta
Dukka kin mamayai ba wani wanda zaya chanja ta
Ki bani lokaci, domin na fado bukata ta
Yan mata gani garai ki da wani bayani
Manufata, zuciya
Bazan boye ba, abunda da yake rai zani nuna
Ban dai na ba, abun da yake rai zo ki auna
Mai jan baki ke kika haske man ido na
Ban yadda ki ke daya zan ba lokaci na
Yan mata
A ko ina kin zam mani tsani manufata
Manufata, soyayya ce
Kiji ki saurara
Sa insa kar dai mu fara
In kin lura mata basu kamar ki su jera
Basu kai kyawun ki ba, tauraruwa gaki Zara
Ban daina ba, baitun ki ne zani jera
Yan mata
Kaunar ki a rai na nai mini yawo
Soyayya ce
Dolle in gode maki
Ke bakya butulchi
Na yafe miki
Kar kiyi kunchi
Sun kyale mi ki
Kina da karamchi
Sun goge miki
Ba ke ba takichi
Yan mata
Da soyayya na fito
Minene manufata
Soyayya ce

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar