Kishore Kumar Hits

Umar MB - Jinin jiki şarkı sözleri

Sanatçı: Umar MB

albüm: Gangariya


Ba a dadi soyayayyar ki cikin jini
Dubi ido na zaki ga alama
Ba adadi soyayyar ka cikin jiki
Dubi ido na kaga alama

So na fara shi kuma ban dainawa
A hankali a hankali muna sabawa
Mun shaku masoya wasu ke cewa
Bangon zuciyata ciki kin zaunawa
Kowa da ruhin sa, dama ki tausassa
Indai a soyayya ne babu kamar ki

Farin ciki na zuciyata ka sabun ta-ta
Kai ne ka biya dukkan bukatar ta
Babu kuskure in an ce mini mata
A zaman auren ka zan jurai bauta
Tambaya da amsa
Kawai na kosa
In zauna da kai
Mu rayu cikin shawki

Ba wai dan ganin idanu ba
Banzo dan nai miki karya ba
Biddar alfarma nazo ki duba
Domin nasan da kwai riba
Idan na nisa da na numfasa
Dan Allah ki min agaji

A cikin kauanr ka nayi nisa
Da jin kalaman ka na kosa
Dukkan shiri na ka rusa
In ka kira ni zan amsa
Kowa da gaunar sa
Mai kishin sa
Ina ji ina kama da yar mulki

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar