Kishore Kumar Hits

Umar MB - Gangariya şarkı sözleri

Sanatçı: Umar MB

albüm: Gangariya


Ohh wo-wo
So sirri ne, wani sirri ne
So fitila ne, na samu tawa wadda na ce mata
Gangariya, yarinya
Kin dara kowa soyayya
Gangariya, yarinya
Ta dara kowa a soyayya

(Purchase yo' tracks today)
Taya zana furta har kin fahimta, in muka zanta
Jini na da hanta, barko da fata suna san ta
Kinga sai dakon tunanni nake
Zan rayu kawai ni da ke
Tafiyar ki da kyawu take
Zuci ba mai kama da ke

Komai na mallaka a hada da ruhi, duk naki ne
Yan mata!
Gangariya, yarinya
Kin dara kowa soyayya
Gangariya, yarinya
Ta dara kowa a soyayya, (purchase yo' tracks today)

Allamu sun nuna cewa, na saba da ke
Soyayyar ki da kullawa, kamar zinaru ce
Kauda idon ku yan sa idawa
Gata a hannu na tawa, ku kauda idon ku yan sa idawa
Da ita kadai nake daiba kewa
A yanzu da na mace, a kan san ki na mace ni
Zuciya taki ce
Da taki nima zan bace, na ce, (purchase yo' tracks today)
Gangariya, yarinya
Kin dara kowa soyayya
Gangariya, yarinya
Ta dara kowa a soyayya

Mu kalar mu ta yan birni take
In ka duba kuma tashai muke
A so akeyi masoya muke
Mu kalar mu ta yan birni take
Da-da-da
Ohh woo
Da-da-da, (purchase yo' tracks today)

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar