Kishore Kumar Hits

Umar MB - Juya şarkı sözleri

Sanatçı: Umar MB

albüm: Juya


Juya, kalli rawar da nake kyakkyawa ce ke
Kauna zan baki
Juya, kalli rawar da nake kyakkyawa ne kai
Komai zan baka

Daga ke ba sake anyi angama
Na mallake komai babu haddama
Na rayu da kauna kinga na jima
Kar kiyo nisa babu sallama
Gyara, kunnai ki saurara
Lura, ba mai cika gurbin ki

Ra'ayin ka fada mini in na fahimta
Biyayya zan maka
Zumar san ka ka sammani, bani na sha
Tana sa ka warraka
Ku ja da baya ku bar mini, mata
Ni dai za a daga
Sannu tirmi sha daka, jani ka kai ni inda ka so ni zan bi ka

Da aminci yarda zamu shige daki
Kai mai zagin masoya
Hasada take
Sai na killachai wadda nake shawqi
Kin iya taku shiyasa na biyo ki
Karshen hadewa ke ake nunawa tawa
Gwanatar ke domin ki

Labullai sirrin mai daki
Rufa ni ka saya ni
Ana damun mamaki su ke birge ni
Ko an aje ni gidan ka karda su kallai ni
Zo ka zamu hijabi karda su lashai ni
Ba wasa, kamar ka ba irinsa busa sarewa na birge ni

Juya, kalli rawar da nake kyakkyawa ce ke
Kauna zan baki
Juya, kalli rawar da nake kyakkyawa ne kai
Komai zan baka

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar