Kishore Kumar Hits

Umar MB - Masoyiya Ta şarkı sözleri

Sanatçı: Umar MB

albüm: NA LADIDI


Nayi nisa masoyiya ta
Na fahimci akan sanki babu tsara ta
Na amince matso farin ciki na
Na fahimci ina sanka ne dagaske

Eh kinyi kargo a zuciya nufina
Kin zamo mini fitila na kara sanki
Kaunarki ce kullum ke ta adaba na
In nagane ki a fili na dinga dauki
Kin share duk wani kunci dake a raina
Na salama miki komai baki da baki
Kinyi kalarki
Babu irin ki
Komai ina iya yi indai kanki ne yan mata

Da na bude baki sunanka ne masoyi na
Da nayi zaune tinaninka ne kwalwa na
Kaine kazamo madara dandano a baki na
In koh kana kusa bana rufe idanu na
Koda ina barci sai ka shigo mafarkina
Dace nayo sa'a koh cikin kawayena
Ni kai na raba
So babu zamba
Na yarda ka sama nune ni kadai ina yin fata

Ke kadai nake so
Nazo gareki taso
Zo ki cire dafin so a cikin jinin jikina
Na fito a sarke
Na tsinci so a wanke
Nayi bincike sai gashi kai nake ta kauna
Na kanki tun a ranan
Kina ta tafiyar nan
Na biki sai nagane kece ashe a raina
Ina tayin tinani
Har nayi rashin sukuni
Ashe kaine kake yawo cikin sassan jikina
Lalai fa kin rike ni
Har sanki ya taba ni
Komai kike bukata ki fada na fanshi kaina
Ba abunda zan so
Kai kadai nake so
Zuciya tana burin kazamo mallakar ta

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar