Wai mu ne en karya Dan wai mun sha wanka Su ka kai mu gidan kara Shegu kai en gulma Da ga yane su ka ruga Da ga yane su ka ruga Wai mu ne en karya Dan wai mun sha wanka Su ka kai mu gidan kara Shegu kai en gulma Da ga yane su ka ruga Da ga yane su ka ruga Kai wa cece chan Ta shugo da kakana Baby zauna mana kama copi dandana? Ta tirtila da ta zo ka sunsuna Sunan ta wai aliya Da kawar ta sadika Mai baya da nauyi aman ba gaba Ama kekawa ce Ta shiga mota mu ka zarce A zone 4 mu ka pare Ido kaman maye Kwakwalwa ya zare Kwalawa sun gane Kai opisa yawa ne Tsiyan dadi sai ya kare Now gorilla with bag Strap with a bang with the gang We do it only once and it stands Understand? A mun kwace kwalon In ka isa to zo ka ansa In ba mu ai a pasa wasan A piga kazan Ba yunwa ba kunya Da cokali mu ke cin suya Son tsorata ai sun buya Wai mu ne en karya Dan wai mun sha wanka Su ka kai mu gidan kara Shegu kai en gulma Da ga yane su ka ruga Da ga yane su ka ruga Wai mu ne en karya Dan wai mun sha wanka Su ka kai mu gidan kara Shegu kai en gulma Da ga yane su ka ruga Da ga yane su ka ruga Rolly rola mu cigaba da gashi Coco da pashi Kai ya dau chagi Magana banza kar ka gwada a gaban sarki Ka ji? Ga kudi da en kajia en batti Gidan su ba penti Sai karya shegu en gulma Yaushe zaku tuba Rayuwan bariki ne man kudi Ta ba ni shi Ni ko na dau da hanzari Mun gama tace wai zan tafi Na ba ta dalla Na karba numba dan nan gaba Na kama hanya Errthing of mine is an a game You dont deserve the a in the word lame No pain no gain Nigga get off my lane Your girl is on my cane Yea she give me brain Cuz i make it rain To kar ka gwada Ko uwa ta rasa To kar ka gwada Ko uwa ta rasa Wai mu ne en karya Dan wai mun sha wanka Su ka kai mu gidan kara Word A lagos street muka sadu Da dare misalin karfe sha biyu Sai ta ce mun baba ka hadu Hakika kai na gani dazu Tabbas da ranana gan ka Amma sai da ka kashe min idanu Sananin bafu Ga ka da swagu Yau kuma ina ne za a yi chasun? Kafin in sani ta fara mini hidima Je ka ka dawo Fiye da direba mai jigila Wai na hadu na fi karfin a yi mini rigima In ta gan ni ji take kamar ta fara birgima Shi ko wai mu ne yan papa Don mun ce bamu cin jan nama Da sanyi muna shan raba Wai burgewa muke don mata Ahap adawa tsantsa Kawai don mun sha wanka Ni da gayu na a sarautan mu muke In sarkin garin ku na bukatar A durkusa masa ne ku ce mishi Ya je chan gun bawan sa Kuma tun ba yau ba Tun mulkin baban sa Aka san mu da manyan harka