Kishore Kumar Hits

Mr442 - Hali şarkı sözleri

Sanatçı: Mr442

albüm: Hali


442 ai mana wow
Combe aiyii
Yin shine, yin shine
Arewa International
Toh muje
Ke Malika ina kika je (haba kai)
Ya kika bar Tawa
Toh ya kika zo Agadez (Agadez)
Toh ya kika zo Naija (kai)
Ke Malika ina kika je (kika je)
Ya kika bar Tawa
Toh ya kika zo Agadez (Agadez)
Toh ya kika zo Naija
Toh komai zasu ce dai suce dai-dai dasu ne
Halin su suke gwadawa
Hali-hali
Wani na da farin hali (aha)
Hali-hali
Wani na da bakin hali
Ayi shi kawai mu zuba a kasa (kai a duba a gani)
Me hali ya nuna ashe abun an saba
Banga laifin su ba ai
Tunda kin nuna fah kanki
Banga laifin su ba ai
Tunda ka nuna fah kanka
Me halin dan akuya (kai a bashi dawa)
Me halin ragumi (abashi kayoyi)
Me halin bera fah (abashi magani)
Nine nan fah maganin kai kowani shege
Maganin kowani yaro a kasa
Ke Malika ina kika je (kai)
Ya kika bar Tawa (kai)
Toh ya kika zo Agadez (Agadez)
Toh ya kika zo Naija (kai)
Ke Malika ina kika je (kika je)
Ya kika bar Tawa (Tawa)
Toh ya kika zo Agadez (Agadez)
Toh ya kika zo Naija
Toh komai zasu ce dai suce dai-dai dasu ne
Halin su suke gwadawa
Hali-hali
Wani na da farin hali (aha)
Hali-hali
Wani na da bakin hali
Ayi shi kawai mu zuba a kasa (kai a duba a gani) ku samana verse din gaba

Ke Malika ina kika je (haba kai)
Ya kika bar Tawa (aha)
Toh ya kika zo Agadez (Agadez)
Toh ya kika zo Naija (kai)
Ke Malika ina kika je (kika je)
Ya kika bar Tawa (aha)
Toh ya kika zo Agadez (Agadez)
Toh ya kika zo Naija
Toh komai zasu ce dai suce dai-dai dasu ne
Halin su suke gwadawa
Hali-hali
Wani na da farin hali (aha)
Hali-hali
Wani na da bakin hali
Kai a duba a gani

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar