Kishore Kumar Hits

Hausa Soundtrack - Jazaba (A Dai Dai Tanan) şarkı sözleri

Sanatçı: Hausa Soundtrack

albüm: Jazaba (A Dai Dai Tanan)


Jazaba ce ta kama ni
Ta kauna bata soyayya ba
Jazaba
Jazaba
Jazaba
Jazaba
Jazabar kauna da soyayya
Sun sani na fito hanya
Na nufo gun ka ba kunya
Ko zan fito idon duniya
Kowa yasan ina maka soyayya
Kyakkyawan saurayi mai kunya
Da kin fito, soyayya ta fito
In ko kin bato, soyayya ta mato

Zuciyata da kaunar ki
Kima daina mamaki
Idan nace ke nake son in aura
Zo ki maishe ni hamshaki
Ki daura ni kan doki
Kiban kaunar ki ko don kara
Sanda zan baki mamaki
Idan har na aure ki
Kwallar idon ki sai na kora
Idan ina nan a daman ki
Ba mai kwatanta kyaran ki
Zan baki kariya da duk karfina don soyayya

A dai-dai ta nan, dai-dai nan wani abu yake taba ni
Rike ni nan, in har ka sake ni zan iya macewa
Dai-dai ta nan?
Dai-dai nan wani abu yake taba ki in dan gani, ah yeah
Kaga, kamin magani
Bana so in taba ne
Kamin magani nidai
Cutar zamani
Wayyo na bani
Zan miki magani ke dai
Wash, ciwo yaka min
Gani da lakanin
Kasa min abin nidai
Toh ki zauna kiji
Soyayyar mu ta nuna mu tsinka mu ci
Wai dama shine maganin?
Nayi fushi da kai
Ba ruwana da kai ko na fito
Aiko da kin fito
Soyayyah ta fito
Inko kin bato
Shikenan na mato
Matukar dai gaka kusa na
Nasan ba ta biyu na
Kyakkyawa na nidai kai nake buri, ah yeah
Ka darar wa samari
Don baka da zari
A cikin rai kaine tauraron taurari
Toh kar ki wuce
Kaunar ki nake
Ga hannuna ki rike
Gam sai mu wuce

Musax Mix

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar