Kishore Kumar Hits

Hausa Soundtrack - Sarrin Qalbi - Acoustic şarkı sözleri

Sanatçı: Hausa Soundtrack

albüm: Sarrin Qalbi (Acoustic)


Bari kiji kece karfin ganin ido na
Da ni dake ba zancen yin fada da juna
Za naje ko domin masu tsangwama na
Ke kadai ce sanadin doka tambura na
Ana ahabbik, kece ado na قلبي
Ba dare ba rana ke kadai ko zan bi
Kina da kyau musamman in kin sako hijabi
Naki ne ni tamkar ruwa a gulbi
Kin riga kin gama gaure jinin jikina
Ko'ina zan je kece idon gani na
So da kaunar ki a kullum nake tunani
Zuciyata kullum tana zuga ni
Ko zanyi nisa kece ko mai raka ni
Naki ne ni ko damina da rani
Ke daban ce
Kuma ke sarauniya ce
Randa ba ke babu ni takaice
Zana kwace ko kuma in kwance
In na sarce
Zuciyata dai ce
Ki bani dama in bude zuciyata
Bani dama in bude zuciyata
Ki bani dama in bude zuciyata
Bani dama in bude zuciyata

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar