Kishore Kumar Hits

Hausa Soundtrack - Kaunace şarkı sözleri

Sanatçı: Hausa Soundtrack

albüm: Kaunace


Kauna ce tasan ya nikejin kinzama rayuwata
Umba ke ya ya zanyi na boye damuwata
A madadin ki guna a sone kece garkuwa ta
Labarin dake zuciyata gunki kaidai na furta
Ki aminta dani mu zauna dake en karasa rayuwata
Kin shiga raina zuciya kyauta na baki yan mata
Domin kane zuciya ta ta gamsu da so yana kauda kunci
Har na gane soyayya na sanya har ama kasa bacci
Samun kane nayi dace albishirin ka zan ma tukwuici
Abadan da kaunarka zana mace ne a sanka bana takaici
Zuciya tana baka bani gudu a kaunarka
Nidai ina sanka
Kaunarka ta cikan zuciya ta
Zuci tayi dace ta rayu dake ya abai yabona
Kaine dai guda wanda babu kamarka farin ciki na
Kaunar ki na rike bansaki komai tsanani da kuna
Na kanji farin ciki sanka ya taba zuci ya taba raina
Abadan ina sanki ke daya ce a raina
Nima abadan ina sanka ba madadin ka guna
Kauna ce ta sanya nike jin kin zama rayuwata
Kauna ce ta sanya nike jin kazama rayuwata
Kauna ce ta sanya nike jin kazama rayuwata
Imba kaiba ya ya zanyi na boye damuwa ta
Ba madadin ka guna a sone kaine garkuwa ta
Labarin dake zuciya ta gunka kadai na furta
Ka aminta dani mu zauna dakai na karasa rayuwata ta
Ka shiga raina zuciya kyauta na baka dan gata

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar