Kishore Kumar Hits

Hausa Soundtrack - Farin Masoyi şarkı sözleri

Sanatçı: Hausa Soundtrack

albüm: Farin Masoyi


Farin masoyi nawa ne
(Sona ne fah, on the beat)
Babu shi babu ni
Lalla-lalla-lalla-lalala
Farin masoyi nawa ne
Ni kadai don ku ji
Ku ja da baya yanmata
Baku yake kauna ba
Ni kadai ya furta
Wacce yayo zaba
Ya zaga dukka alkarya
Gari-gari ya duba
Bai samu tamkar ni ba
Mai saka shi farin ciki

A raina zance nake
Idan na ganka nakan sake
Rayuwa in babu kai
Babu ni don ka ji
Kaine na baiwa alkibla ta
Kaine na baiwa soyayyah ta
Kaine na ba akala ta
Jani muje sahibi

Soyayyah ce
Kaine na tantance
Bana yin zaurance
Idan muna yin zance
Dani dashi kar ku ce
Zaku yimin kwace
A son sa na haukace
Ku ganni na susu ce
Soyayyah ce
Lalla-lalla-lalla-lalala
Lalla-lalla-lalla-lalala

Farin masoyi nawa ne
Ni kadai don ku ji

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar