Kishore Kumar Hits

Hausa Soundtrack - Babynah Kalil Yola şarkı sözleri

Sanatçı: Hausa Soundtrack

albüm: Babynah Kalil Yola


(Musax)
(Musax Beats)
Baby na
Kaine muradina
Tunanina baya wuce kai babyn baby
Baby na
Kece muradina
Tunanina baya wuce ke babyn baby

My baby na
My honey na
My rigima na
My shagwaba na
My damuwa na
Ni dai kai nake so
Ba wanda zan so
In ba kai ba
Nima dai ina son ki
Saboda kyau na halin ki
Baby, baby
Babyn baby

Naji wani dan abu yana suka na
A cikin zuciya yake damu na
Wai menene?
Ai baby soyayya ce
Naji wani dan abu yana suka na
A cikin zuciya yake damu na
Wai menene?
Ai baby soyayya ce

Na gani ina so
Nima ina so
Baby
Ni kai nake
Nima ke nake so
Na sha zumar so
Ni kuma na sha giyar so
Ni dai ina so
Baby na
Kece muradina
Tunanina baya wuce ke babyn baby
Baby na
Kaine muradina
Tunanina baya wuce kai babyn baby
(Mix)
(Musax mix)

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar