Kishore Kumar Hits

Umar M Sharif - Naka Nakane şarkı sözleri

Sanatçı: Umar M Sharif

albüm: World Rhapsody Vol, 17


Naka-naka ne don Allah kar ka juya baya
Nice madubin dubawar ka karka bani kunya
Naka-naka ne mai sona ya farin ciki na
Nasan baka bani kunya garkuwan jiki na
Naka-naka ne zancen nan ba karya kuke ba
Nawa tuntuni na samu madubin dubawa
Tshohuwar zuma ita ce magani inka sha ka warke
Zani so kasan wannan lakani masoyi na da sake
Bazan yi takara da yarinya ba masara da wake
Ko fa haihuwa na fita, na taho ka duba ni
Naka-naka ne mai sona ya farin ciki na
Nasan baka bani kunya garkuwan jiki na
So na gaskiya bai buya kowa na ganin shi
Mutunci madara in ya zube dole ne a barshi
Wanda yayi ma nisa sai dai da ido ka gan shi
Wani hanin ga Allah baiwa ne nagode Allah na
Naka-naka ne don Allah kar ka juya baya
Nice madubin dubawar ka karka bani kunya
Shi yabon kai jahici babu kyau ga kowa
Jijji da kai da nuna isa baya dacewa
Shi zai kai mutum ga halaka ba ruwan kowa
Gaskiya guda daya mai kinta shi zai rasa hanya
Naka-naka ne zancen nan ba karya kuke ba
Nawa tuntuni na samu madubin dubawa

Naka-naka ne mai sona ya farin ciki na
Nasan baka bani kunya garkuwan jiki na
Kece kika share hawaye na bazan manta dake ba
Yanda ni nake ji yanzu bazan iya babu ke ba
Kin zamo madubin dubawa ni ke zanyi duba
Babu su gaba na yanmata ga hannu ki jani muje
Naka-naka ne don Allah kar ka juya baya
Nice madubin dubawar ka karka bani kunya
Na rike da karfi soyayyar ka bazan saki ba
Nasan nayi dace samun irin ka sai an duba
Kai kawo da mata suyi su gama ni bazan gani ba
Tunda na sani kai wanene ban tada hankali na ba
Naka-naka ne zancen nan ba karya kuke ba
Nawa tuntuni na samu madubin dubawa
Bani son ka janyo min raini zani sanya duka
Wanda ya taba mini mata ta lallai zaiyi kuka
Mai kake nufi ko tafi ni ne? In sani a gun ka
Kece zaki auna ki gani ki baiwa kanki amsa

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar