Kishore Kumar Hits

Nazir M Ahmad - Biki Yayi Biki şarkı sözleri

Sanatçı: Nazir M Ahmad

albüm: Wasika


Sama lallai
Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri
Matan garin mu ba a nuna masu komai
Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri
Suke rawa, rawar ta gyara mana fili
Amarya ga yan gidan su sun sai mata komai
Ashe yin biki a Minna shi ne rufe kyaurai
Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri
Matan garin mu ba a nuna masu komai
Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri
Suke rawa, rawar ta gyara mana fili
Amaryar ga yan gidan su sun sai mata komai
Rawa-rawa-rawa-rawa
Rawa-rawa-rawa-rawa
Ai babu-babu
Wasu babun suka manto muko ko zamu ranto ba a nuna mana komai
Rawa-rawa-rawa-rawa
Mudai bikin mu
Duk a tsari muka taso dan a layi muka jero
Amarya da kanta ta fito murnar aure
Rawa-rawa-rawa-rawa
Malam da yuwa ta kar mu
A gara dadi ya kar mu
Dan babu badi ya barmu
Ko dan gyaran bikin mu
Rawa-rawa-rawa-rawa
Rawa-rawa-rawa-rawa
Hajiya da biki a Villa a gwara biki a Minna
Dan nan ne naga Gwamna rana kamar dare
Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri
Matan garin mu ba a nuna masu komai
Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri
Suke rawa, rawar ta gyara mana fili
Amarya ga yan gidan su sun sai mata komai
Bikin Minna event, center duk ya hada komi
Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri
Matan garin mu ba a nuna masu komai
Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri
Suke rawa, rawar ta gyara mana fili
Amaryar ga yan gidan su sun sai mata komai
Rawa-rawa-rawa-rawa
Rawa-rawa-rawa-rawa
Banda taku a motsa kai
Kai a daure a kai da kai
Sama lal lai
Rawa-rawa-rawa-rawa
Rawa-rawa-rawa-rawa
Rawa-rawa-rawa-rawa
Rawa-rawa-rawa-rawa
Ta baya fito-fito
Ta baya fito-fito
Allah ta baya shigo-shigo
Ta baya fito-fito
Matar mai garin mu ce tayi adon garin mu ta taka rawar garinmu
Ita ba ta san a ki mu
Mai laishi ke ya hango
Mai atamfar nan na hango
Mai laishi ke ya hango
Mai atamfar dai na hango
Mai shadda ke bi bango
Mai sallah tafi karko
Mai shadda ke bi bango
Din dili dan dan dan
Da ne da take da sai kaga mai garin garin ku ya zo zance na soro
Da dai da take da sai kaga mai kudin garin ku wai baida waya ya turo
Ta rufe fuska ta leqo
Ashe zance ya zago
Karshen mai kyan garinku sai kaga laifan chikin akwatin karfe ya kawo
Ashe da tafi dadi
Ashe da tafi dadi
Ashe da tafi sauki
Ashe da tafi sauki
Yanzu kawai tafi sauri
Yanzu kudi yafi dadi
Ka auro yar Medina kayi bikin kuma a Minna laifin ko ma akwatin zinari ne ka kawo
Bude banki ka daibo
Mu dau sarki a waka, muje Villan a taka
Mu morai kudin kasar mu haka dai Allah ya tsaro
Sama la lai
Rawa-rawa-rawa-rawa
Rawa-rawa-rawa-rawa
Rawa-rawa-rawa-rawa
Rawa
Allah ya sa mu dace Amin

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar