Ad music studio Ru, rub master Nayi godiya na kara, soyayya ce Ita ce take sa mai karfi ya marairaice Yai ta damuwa har watarana ma ya dai dai ce Toh amman ku sani ita soyayya dibara ce Ita ke sa kuka kullum ai ta yawan zance Tai ta hadin rigima har komai ya lalace Masoyi cikin damuwa, yana tafiya a sakan kan ce Babu ma dafa komai ya ri rikice So alkalin zuciiya Mai tada hayaniya Mai dauke duk wata dariya Ya sanya kuka gabadaya Alkalin sa sanchi in har an sabawa Ko rikichi na cikin gida shi ke dai daitawa Haa-ha-ha Na gano, na gano wani sirrin soyayya Zan tona, zan tona maku sirrin soyayya Kyakyyawa ce da ka ganai ta da al kunya Amman da taso rigima sai ta rikice ta zam kaya Idan soyayya ta kuli, rikice ke barkewa Ai ta rigima, ai ta rikichi Har aga alkali Mai sasanchi ne shi dolle a warware kulli Da ya gano marar gaskiya ya sa wa ido kwalli Ai ta shari'a, ai ta shari'a har a tauno balli Masoyi ba bacci, masoyiya ma ba baccci Suna san sa sanchi amman babu mai sa sanchi Su din ne rigimar amman suna san sausauchi A karshe za a rabu Kowa zuciya tai dachi Washe gari su hadu an shirya kuma ba haushi Kunga irin rigimar wanda ya yarfa shi zai sha haushi Kunga irin rigimar wanda ya yarfa shi zai sha kunya Alkali mai sa sanchi in haar an sabawa Ko rikichi na cikin gida shi ke daidaitawa Ahh haa haa