Musax Su fada Masu fada su fada Ni dai ki dai che ra'ayi (honey) Aina Musax beatz Masu fada su fada Ni dai ke na tsayar matsaya (honey) Dai-dai ton ra'ayi Fada na fada manufar mu guda daya ne ♪ Honey Honey Sako ya isa Ga inda nake burin yaje Ga kyakkyawar mace Mai sura irin na kasar waje Naji latin nisa'i Duk inda kike nan zanaje Ko kiran sunan ki In akai naka zan waje Ah ah, suka ce na haukache Matsalan nan tasu ce Koma maine suce So ya cire ni a hayachai Wanda ya so wanda ya so shi san gaske bazai fadi ba ♪ Wai wani nauin so ne Yake shiga ya addabi zuciya Ya hana ta sukuni Ta bar ganin ado ko kwaliya Nazama makaho kan sanki ban ganin laifi daya So babu dalili zan iya gwagwarmaya komai wuya Ina yawaita tunanni Har ya sauya kammani Sanki ne ya taba ni Rawar su basu kula ni Nifa bai damu na In dai dake baza na gaza ba Honey ♪ Bani san mu rabu In kika barni zana tabu Amman baby boo Kibiyar sanki ya ragu Haba sai da habu Sun ce na barki yaqi kwabu Ban dau zaren ba Tunda ba yaudara zan ba Ba suyi tasiri ba Tunda ban basu fuska ba ♪ Honey ♪ Masu fada su fada Ni dai ke na tsayar matsaya (honey) Honey dai datan ra'ayi Fada na fada Manufar mu guda daya ne Musax mix