Musax beats Sadiq Saleh's production Idan so cuta ne toh shi asalin son minene Idan so cuta ne shi asalin sa minene ♪ Shi asalin so saka yake a zuchi ya zauna Koda an sa insa gaskiyar da ke ciki ta nuna Tasirin so bashi misaltuwa ko an auna Alkibila dai ce asalin sa shi sai an zauna Ba wasa ne ba Shi so ba shirme ne ba In kun san kauna Tun asali bata sauya ba In ta shige ranka Ka cire ta baza ka iya ba Ai kamar da wasa Ta karbi ba kwanchi na ♪ Kin wuce kaddara Ki ja ragamar soyayya ginbiya ta fara A gu na kin chanchanta bani ruwan mu da ra Kwarai sanki ya rude ni Karda ki man tazara Rashin ki garai ni jarabta ce kamar fatara Na sanar wa da yan uwa a guna kaine garkuwa Madubin rayuwa Da naji kishi zo ban ruwa Ka zam min uba, uwa mai koran damuwa Nima sai da kai zan iya barai rayuwa Kaga kai min kacha kacha Kai man fata fata kauna ta adabi Ni kuma na zo maza maza Sauri garai ka hubbi na kadda ka barni Zan maka kuka in ka ce mani a a A gani na a mata ni nai sa'a Ina mai sunkuyar da kai na da yimaka da'a ♪ Soyayya dake nafara In karai dake na tsara Garai ni ba tsimi dabara Ki che ketarin lalura Kaunar ki ce abar gadara Kudin sadaki na tara ♪ Idan so cuta ne Nikuma cutar tai minI magani Cutar soyayya Soyayyar ita ce magani Musax mix (Ita ce maganI)