Ni dai ban daina san ki Ko dai shi ne zai zama ajali ♪ Ni ban daina san ki Koda shi ne zai zama ajali ♪ Farkon burin zuciya Kizamo matata Zan ba ki kula inji dake Ki wa mata ra ta Zanki ci in sha duk dan ki ce Kyakyawun fata Babu dukkan akan zanyi koda da wankin mota Ki yarda Kina da tsada Ki shaida In har da baki zamuyi ta Har abada Har abada (ni da ke) Har abada Har abada (ba rabewa) Har abada Har abada (ni da ke) Har abada Har abada (ba rabewa) ♪ Baza a rabamu ba ni da sanki mun makalai Domin na tsanai ki wasu na kushai ki har na kulai Nagama zabi na daga ke kofa na kullai Na bar fada ina nasanki ko zai zama da ni Ki yarda Kina da tsada Ki shaida In an taba ki zani ta abi Har abada Har abada (ni da ke) Har abada Har abada (ba rabewa) Har abada Har abada (ni da ke) Har abada Har abada (ba rabewa) ♪ Naji an ce, "Fuska ke bayana labarin zuci" Ko daga fara'a tagane kina korun kunci Kin ta saka ni sadudar kara zagewa ni na ci In samo ki ci mai dadi Nikuma na ci mai daci Nayi na Ciwon ido na Yawaita bai ganki ba ranar nai masa chanja ni ♪ (Ni dake) (Ba rabewa) Na roka ni mata Rabi yai min kyauta Zuciya ta gata Zo rike alakinta Naki so boye ta Babu mai kwace ta Kinji so yar baba Ba nayi maki keta Har abada ni da ke Har abada ba rabewa Har abada ni da ke Har abada ba rabewa Har abada Har abada Har abada Har abada ♪ Sadiq Saleh's production