Prince production So kenan ya gama duniya Shikenan tunda ina da ke So kenan ya gama duniya Shikenan tunda ina da kai So So So kenan So So So kenan ♪ Ko fari na gani kika ce mini baki ne, daidai ne Ko mafarki nake aka ce bani bake, karya ne Sirrikan zuciyata kinsan da komai, kiji shine Kullum dai ina yi miki waken abu daya, sone Kin batar min da jina, harma gani na So kenan Komai zasu ce mini kece a gaba na So kenan Hoton ki na sakala kwayoyin ido na So kenan A jikin litafin kaddara ta dake zanyi rayuwa ♪ Eh, Masoyi na kyakkyawa ne, ko baisa filter ba Shigar sa ma ai na daban ne, baiyi kama da gara ba Idon sa ma wani sirri ne, ba sai yayi magana ba Ya shiga kuryar zuciya, ba zan so ya fice ba Suna zagi na So kenan Don na yabi zabi na So kenan Baya damu na So kenan Ai tunda kana sona, mai zai faru da zuciyata Ka shiga zuciya Mu rayu a wannan duniyar, da wancan duniyar Kece kinka zamo silar, samun lafiyar Na tsara wannan shekarar, za kiji albishir Aure sunnar Annabi, zamuyi yar uwa Damuwata ta bace, inna na rasa ka na bani Nita kace ka killace, gida waje ma an sani Komai garen in za'a ji, idan dakai bana tuni Ka shiga tsarin rayuwata Nima kin shiga Na share dukkan damuwa ta Ina kaunar ki ni Gare ni kaine garkuwa ta masoyi na ♪ It's prince on the mix