Auta Waziri kuke ji Mai kwallon kafa Toh takun kasa sai giwa Duk sun bar maka Tauraron sama sai kallo Abin alfaharin kasar mu Shehu Abdullahi Mai kwallon kafa dan Abdullahi Shehu mazajen fama (nagode) Tauraron sama sai dai lillahi Ka ga iyaka girma Mai kwallon kafa gwarzon zamani Ka ga masoya kullum Mai kambun baka baya ma illa Shehu mazajen fama Tauraron bana kai ta dubo A'ah Shehun nan (ayyeah kai) Dan Abdullah nan Kuma kai tauraron nan Ce ga zakin nan Kuma ga mai wakar nan yazo Mai wakan manyan kasar ga suma shaida ne Autan waka ne, waziri baban waka ne Nazo wakan nan gun saraki Shehun nan dan Abdullahi Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo Toh ga jirgi nan zai tashi mai son tafiya sai yayi sauri Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo Kai ga zaki in har ya fito, makiyan su jikin su yana dari Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo Kai ga mai nan har kullum sannan kuma shi baya kuri Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo Ga tsantsi ba a yimai gaggawa karshen duk mai yin sauri Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo Ga linzami tarago na matasa in ka fadi bana sai nayi Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo Na Gwamna Aminu Waziri Tambuwal mai girma Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo Na Walin Sokoto birni zakin fama Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo Na wali gun ridayi Walin Sokoto mai girma Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo Mai girma dan mai girma Shehu Abdullah girma Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo Mai girma dan mai girma Shehu Abdullahi girma Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo Sokoto birni shehu akwai tauraro Shehu Ku ce masu mai kwallon kafa nau ya zama zaki Mai taka tsageru, mai tada tsiraru Mai ratsa su manya-manya harma da gajeru Ku ce Shehu Abdullahi dan kwallon kafa Mai kwallon kafa dan Abdullahi, Shehu mazajen fama Tauraron sama sai dai lillahi, ka ga iyaka girma Mai kwallon kafa gwazon zamani, ka ga masoya kullum Mai kambun baka baya ma illa, Shehu mazajen fama Ga zaki a cikin sauran namun dawa shi aka ce wa sarki Idan aka ce masu ga Shehun nan dole uwa gun na ki Idan maganan kwallon kafa ne gu nai suka neman sauki A bar maganar sai ya zo dan Abdullah mazajen fama Akwai maganar samun nasara in Shehu yana nan fili Idan maganar kwallon kafa ne shi za ya tara ko koli Ku ce masu ga Shehun nan dan Abdullahi yasa su a kwali Mai kwallon kafa Toh takun kasa sai giwa Duk sun bar maka Tauraron sama sai kallo Abin alfaharin kasan mu Shehu Abdullahi Yana son taimakon matasa (Shehu Abdullahi) In ce, "Shehu ne gagara gasa" (Shehu Abdullahi) Mai kwallon kafa ya ishe su wasa (Shehu Abdullahi) Abokin Ahmed Musa (Shehu Abdullahi) Ku ce talakawa suna maraba (Shehu Abdullahi) Taimakon da yake masu bai bari ba (Shehu Abdullahi) Na ji yara da tsofi na yabawa (Shehu Abdullahi) Shehu Abdullahi namu bai gazawa (Shehu Abdullahi) Ku ce nasara ta darar wa suna (Shehu Abdullahi) Hasken fitila ba shi ja da rana (Shehu Abdullahi) Ku dau maganar nawa jarumi na (Shehu Abdullahi) Mai kwallon kafa duniyar ka tayi Shehun nan (ayyeah kai) Dan Abdullah nan Kuma kai tauraron nan Ce ga zakin nan Kuma ga mai wakar nan yazo Mai kwallon kafa dan Abdullahi Shehu mazajen fama ne Tauraron sama sai dai lillahi Ka ga iyaka girma Mai kwallon kafa gwarzon zamani Ka ga masoya kullum Mai kambun baka baya ma illa Shehu mazajen fama