Auta Waziri kuke ji malam Prince production Dama dai kin fahimci zance na Soyayya ce nazo mu dan auna Kin san yarda zuciya ta ke kuna Kan so sai ta kasa amfana Amman bai hani na soyayya Tsoro bai dago a tarayyar kauna Kin bari nakamu Kin sani nakamu (Kin sani nakamu) Kin bari nakamu Kin sani nakamu Hakan ya sa bani so in barki Kin san da so shi ake wa shawki Yawon sa koh ya darar wa tafki Da zaki gane irin sanki bani maki A yanzu banda wata diyyar dama tafi ki Jiki da zuciya na baki mallakin ki Mai san tabaki koh bai so dani mu shirya Nakamu Nakamu Kin sani nakamu (Kin sani nakamu) Kin bari nakamu Kin sani nakamu ♪ Ashe gishiri yana kama da siga ne Ya ban tazara a bai hana binne mutane Kamar madara a sha shi in da zuma ne Ashe son maso wani koshin wahala ne Idan kin aminta zoki zauna muyi zane In nuna ki yanzu zana shaida wa mutane A kan sanki nai niyyar in zan zaga biranai Koda zan zamo abun kyama ga mutane Kin bari nakamu Kin sani nakamu Kin bari nakamu Kin sani nakamu Da shakuwa da rabbuwa suna alaka ne Da samuwa dan mantuwa sillar dalili ne Da zabuwa da beguwa dukka halitta ne Amman ki san so kalar sa tayi daban Mene kike so? Masoyiya ki fada Idan bukata ce gare ni tayi kadan Na mallaka maki dukka zuciya Kin bari nakamu Kin sani nakamu Kin bari nakamu Kin sani na kamu (Kin bari nakamu) (Kin sani nakamu) Sultan