Yauwa Auta Waziri kuke ji Dan Majen Gombe (yauwa) Gwmnan Gombe (eh) Dan Majen Gombe Inuwa Yahyan yan Gombe (gaske) Gwamnan yanzu (uhm) Kuma gwamnan mu na gobe Lafiya Inuwa Yahya Dan Maje Zaki sai dai zaki (yauwa) Kura sai dai kura Wani aikin sai gwamnati Dan Maje na farko Inuwa Yahya ku duba Shi yayai karko Sarauta kumah ga gwamna Tun daga fari nasara shike ishe sa'a Ku fada ku dada ga Inuwa Yahya Dan Majen Gombe Ina Gombawa? Ga Dan Majen Gombe na farko Har tai haske Dan gwamnan Gomben mu ta dauko Gwamna kumah Dan Maje Ina Gombawa? (Haya kai!) Ga Dan Majen Gombe na farko Har tai haske Dan gwamnan Gomben mu ta dauko Ku buga mini tambura da sunan Allah wahidi sarki Wanda shi yayo bawa shi yaso kumah har yayo sarki Sanan shi yayo Dan Maje muce masa hakimin sarki Darajar manzonmu dan Aminatu gatane agun kowa Rabbi ba don mu ba don su ba kare dan maje (Ameen) Ga saraki giwa ga gwamna hakimi san kowa Sai na tashi rannan da safiya sai na riski sakon Maina Kai kuce alhaji Aminu Yuguda nan mutan amfana General accountant na Gombe wanan da gwamna kwai fah amana Kunji yarda yaran amshi Tamburan sukai ba bashi Maina shi ya kawo toshi Shi yace mu dauko tambura Muyi kida na Dan Maje gwamna Ina Gombawa? Ga Dan Majen Gombe na farko (haiy akai, eh) Har tai haske Dan gwamnan Gomben mu ta dauko Kai, wane gwamna ne wanda yake da sarautun ban mamaki? Wane gwamna ne wanda ya dau talakansa yake musu aiki? Wane gwamna ne wanda kasar nan dukka akai masa maki? Muhammadu dan Ahmadu Inuwa Yahya ki gudu Dan Majen Gombe Matawallen Kaltungo (yauwa) Matawallen ilimin ina fada A fada musu gwamnan Gombe Katukan Funakayye nan Sadaukin Akko kenan Inuwa Yahya barden Tangon kenan Kirman Waja nace gwamna Madakin maidagiwa Magayakin Kalmai Barden Arewan Tangale gwamna Gombe na dauko Zaki kai bana ka haure, tsarinka duk suka dauko Dan Majen Gombe Aikinka kesa mamaki gwamna ka dada karko Dan Majen Gombe Sauran jihohi naji sunce da irinka ma suka dauko Ga gwamna hakimin sarki