Auta Waziri kuke ji malam Ali Jita ne Zakin waka Abokaina kullum tsokanta sukayi in sun gani Suna ta fadin wai wata ran ya zanayi in kin bar ni Na fada musu tarayata dani dake ya dare mizani Dan Allah karki yarda ki badani haka suka tsamani Ki kula Dan Allah ki kula min da kanki Ki kula Dan Allah ki kula min da kanki Ki kula Dan Allah ki kula min da kanki Ki kula Dan Allah ki kula min da kanki Ya mukai dake ne? Ya mukai dake? Yan mata ya mukai dake ne? Ya mukai dake? Karki bari su oo su lalata ki Ki kula da kanki Mutunci ne zai sa a mutuntaki Ya mukai dake? Haba ya mukai dake ne? Soyayya ta zama ciwo bakiyi magani ba In kaga zara kaga wata gashi baki zo ba Ki kula da kanki dan Allah ba sai na fada ba Ki kula da kanki yarinya Ki kula dani nima Ya mukai dake? Dan Allah ya mukai dake yan mata? Ki kula da kanki yarinya Ki kula da dani Ki kula da kanki yarinya Ki kula da dani Yadda nake jinki a rai da wuya bazan mutu ba In kika ce soyayyarmu ta yanke sam sam bata gaba Me kika nema a gurina ne wanda ni sam ban miki ba? Soyayya ni dake na soma koh baki san haka ba? Bakone ni a fagen so ban shirya masa ba In kin kyale ni ina zanje koh ban mutu ba Amma kin sani cewa na rike maki alkwari Don sananin soyayyarki ban ganin mata a gari Koh a hakan yaci ki lura yazam kin alfahari Sai ki kula Dan Allah ki kula da kanki Ki kula Dan Allah ki kula min da kanki Ki kula Dan Allah ki kula min da kanki Ki kula Dan Allah ki kula min da kanki Ga sakona-aa-aa dan Allah Uhmm-mm-mm-mm-mm Dan Allah ki kula min da kanki Uhmm-mm-mm-mm-mm Nace dan Allah ki kula min da kanki Uhmm-mm-mm-mm-mm Ga sakona dan ki kula min Uhmm-mm-mm-mm-mm