Kishore Kumar Hits

Nura M. Inuwa - Duhun Daji şarkı sözleri

Sanatçı: Nura M. Inuwa

albüm: Makashinka

Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa
Gurin da nake na gagara nazam' dutsin cikin ruwa

A hankali zaka gagara kazam' dutsin cikin ruwa
Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa
Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa
Shiru-shiru bata nufin tsoro da gudun hayaniya
Gawurtace na yan maza
Shi an ka sani da dauriya
Kyawun lamari da yar kwari
Komai ya cire san zuciya
Cingen duniya ta mai rabo
Bazai hana ya bi daji ba
Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa
Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa
Wahala ita ce a bar gudu
Dadi a haye wa marmari
Raini shi in kau ya shigo toh warge ni ya san guri
Da sannu ake yin tafiya
Dan Allah ka daina hanzari
Da sanka naka da kake
Baza ka ci rabo na wasu ba
Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa
Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa
Tara biyu kai mai hadama bakin ka baza su taunu ba
Taska rakumi turmi daka wadansu baza su barka ba
Wajen zuciyar sa ba duhu
Cikin ta bazaya ganu ba
Sauran sa nawa zaya zane ya gane mai ne bauyuwa
Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa
Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa

Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa
Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa
Ina da batun a kunnuwa na kaunarki idanuwa
Wai banda kala ta yan maza
Lallai kwado da mantuwa
Har nayi fushi sai na tuna
A kara zuma da dakuwa
Misalai mai na sassaka kunji baza shi kasa ba
Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa
Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa
Bakin tsanya zaya rube in baya kurbar azarbabi
Su kwaikwaiya ku magana da sauyi zakuji kudi
Tunda kai baka duba kusa wuka a cikin ka kai dadi
Da kai yaran ka kusani
Ku baku tare idan ruuwa
Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa
Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa
Nai kukuwa da tambayar da naiwa dan sabuwa
Cinnaka zaya koyi dabai bazar da tasa ya iya rawa
Nagane Allah daya ne mai taskar da bata baruwa
Kuje kuyi ta murza kwan kasa
Na daina kiran ku yan uwa
Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa
Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa
Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa
Gurin da nake na gagara nazam' dutsin cikin ruwa
Duhun daji sarkakiya ke sanya ido zubar ruwa
Kuje duniya ka gagara kazama dutsen cikin ruwa

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar