Zahirin so, zuciya ta ke take wa gimbiya Tabbaccin bah wanda zai zauna ciki sai ke daya Zahirin so, zuciya ta kai take wa gaskiya Tabbaccin ba wanda zai zauna ciki sai kai daya Kaga dai na kulle idona Kokuma bana an'nashuwa A bincika nai rashin masoyi naa, baya kusa Yadda nake son ka yafi kauna Kazama sirrin farinciki na Zallar haske cikin duhun kai naa, kaineh ka sa Mai nake so 'a duniya Zani ma amsa tambaya Zani che kai guda daya San ka zanyi wa tattali Kizama tsokar cikin jiki na Mai rufe bargon kasu-suwa na A san ki nayo rashin idanu na, bana gani Bi ma'ana kin zama lago na In aka kushe ki kan ido na A fili zani nuna baccin rai na Naje guna guni Ta karbi sakon ki zuciya Sanki takeyi wa ajiya Tanidi na gabadaya Dan ke nake tsaftace hali Na aminta da kai, zamu zauna mu kare rayuwa Muyi aure da kai, zuci ta da'da samun natsuwa Indai ina da ke, babu ranar da zanai damuwa Indai na mallake ki har abada babu ranar rabuwa Zanyi maka biyayya In sunkuyar da kai na Dan kazamo miji na Rana tana zuwa Ni zani kyautatawa Sa'anan nayo kulawa Zan so ki gazgata, sanki a rai bai musultuwa Ni ma zani kyautatawa Sa'anan nayo kulawa Zan so ka gazgata, sanka a rai na ta yaduwa