Kishore Kumar Hits

Salim Smart - Ke Nake So şarkı sözleri

Sanatçı: Salim Smart

albüm: Labarina Ep


Ni ke nake kauna (it's prince)
Dan gayu kai nake kauna

Prince production, (Prince production)
Saboda ke soyayya na kamu
In babu ke gefe sai na damu
A kanki ance na chi kwakwalwa
Wadansu sun ce nazama gawa
Irinki babu yawa nan duniya
Kyau a fuska, kyawun zuciya
Zo ki kaman hanu, zani fadi ki sa min kugiya
San ki yai min karfi, toh kar ki barshi ya illita lafiya
Ke nakeso ni
Yan mata ke nake kauna, yan mata
Ke nakeso ni
Yan mata ke nake kauna, yan mata
Ke nakeso ni
Ke nake kauna, yan mata
Ke nakeso ni
Yan mata ke nake kauna, yan mata

Duniya ta idan da kai tafiyi min dadin zama
Rai da zuciya ka mallake
Ka sa ka ni a magarkama
Takama ta inada kai
Kaga sai nata fankama
Ko ina zaka je da ni
Kar ka barni a guri daya
Dan kai nike so ni, dan gayu
Kai nake kauna, dan gayu
Kai nake so ni dan gayu
Kai nake kauna dan gayu
Kai nake so ni
Kai nake kauna dan gayu
Kai nake so ni dan gayu
Kai nake kauna dan gayu

Gaskiyar zance kyawun ki ne ke ruda ni
Ko ina kwance ko zaune ke nake ta gani
Har ina mance da kaina in gaki nan gani
Sanki ya kangarar da ni yanzu na koyi dagiya
Gode jallah ma kakinka
Kyau na hali ya baka
Zunzurutun baiwar ka
Ga natsuwa a kalaman ka
Ke nakeso ni
Ke nake kauna
Ke nakeso ni
Yan mata ke nake kauna
Kai nake so ni
Kai nake kauna
Kai nake so ni dan gayu
Kai nake kauna

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar