Kishore Kumar Hits

Kawu Dan Sarki - Gyara şarkı sözleri

Sanatçı: Kawu Dan Sarki

albüm: Gyara


Sonar Nefa

Allah bani lafiya mai karfi in muri Duniya
Kullum godiya nake mai starki in samu lahira
Koh Jaura tazo ina Jin Dari Sauti ya cira
Ah Kullum Godiya nake Mai kauri gun jallah wahidun
Guna ba Zubi siffar karfi Sauti yabar mini
Bai ya faskare aikin karfi waka tafi mini
Gyara
Allah Dafa mini
Gyra
Allah ka yimuni
Dafa Allah Na bar maka
Ah Ni kawu Na Kasance Bani Da kowa Sai jallah Wahidun
Nemene Gurin Gini
Nemane gurin Rini
Safene cikin wuni
Kafinta kudi nake nema dan nan ne gurin wuni
Sai canji yazo mini
Nima gashi na sani
Bai war Allah yayi mini
Da can babu maigidana sai dai in gun da nan sani
Gyara
Allah Dafa mini
Gyara
Allah ka yimuni
Yau Na doshi can Gabas
An nuna an sani
Yau na doshi can kudu
An nuni an sani
Yamma Arewanmu nabiya
Fuskar Tawa an sani
Baa na iya masoyana Ni Dai godiya nake
Kun turani Stallake
Kun tarfani Na fake
Kullum godiya Nake
Baa na iya Muku Wallah Kumum Afuwa
Murmushi Nake
Sai Kunya Ta cin mini
In na yadaku Ran Gini
Dama Dama Dama Dama daHauni
Kira nawa Shi kuke
Gyara
Allah Dafa mini
Gyra
Allah ka yimuni
Ni Kune Hakan take
Ban so kuji Kwarzane
Ni Kawudansarki Nace Kullum Godiya
Nake
Kun tura ni Na daga
In dai baku Sai Diga
Dan ban dauki bin Diga
Gun Dan Fulani Na shaida Ruga wannan Ai gida take
Nima din fa Fillona
Sai Ga Hausa Najiya
Nai waka Ta Nahiya
Gyara
Allah Dafa mini
Gyra
Allah ka yimuni
Ai Rabbana shi ke mini komai
Ni banji na iya ba
Sai allah yayi mini
Bai wa Gata nan Tulu
Bayan damuna fari
Ni dai kuyi afuwa a gareni Masoyin ku ni nake

Gyara
Allah ka yimuni
Gyara
Afuwa kayi muna
Gyara
Allah iya muna
Mus ab mix

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar