Mahamud ng on the beat Ke aduniyata duniya sai kai Silar lafiyata Lafiyata kai Ahh ina nema ina samu silar ki aduniyata Aduniyata ki bani tabar ma Sake bani yardama Tayi dan ina kyarma Ni najika zan yima Kai maza suke noma Staron gida ina yima Aduniyata kina hidimtamin Kina hidimtamin Har gizo kikeyimin Gizo kikeyimin Furan ni gassu mikomin Da lafiyata Lafiyata na zo ka karamin Ba abun bukata idan kana kussazaka sayamin A ina kikai ina nema Ah domin isar da sakona A fadarshi ya wuce rana Salon kane ke zugani Halinki ki kike dagani Ah duniya kaike darani Ah lahiria can gini ni Kayi mun Ido aradu koh babu mai kulani Kai aduniyata Ke aduniyata Ya ranar bida banne maba Ta sa najika dan na shirya Ya ranar jido ban ganmoba Ka jida abinka na bar kariya Ah ran gamon mun nan nayi Shiriya Ga aduniya ad dare shirin bacci Dare shirin bacci A duniya wani dare cire Kunci Dare cire kunci Ta aduniya wani dare tsiren kunci Dare tsiren kunci Ta aduniya ni farinciki nayyi) Farin ciki nayyi Ah aduniyata duniyata Ah kin ishe mun nahiyata Habbakar rana watata Gaki to watta ban kulata Kai kake sauke fari riyata Bani son wattaran ki manta Da innuwata bangudunka Ah ah ina nema kana nema kanayimin Ah ah ina noma kana noma kasamamin Kin hanani nai kyarma kana kyarma ka shafamin Ke aduniyata duniyata Duniyata