Bani-bani kauna Ni ma bani kauna Bani-bani kauna me karin hakan yake yin sauri Marmari na kauna kafin rusashi ka bugun tsandauri Ah kin dago nufina, labari ka bani yau na yuri Toh ki dori kauna, kaman kan nayo zura nai mazari Ah in dare na hanga to tauraro yake baje filin haske Rana na yanga ga rumfa wa take biyana dai ke Dai dai sanina mai kauna bajuran jira sai dai ke Kullum idona in bakai wana gangana nan ma kai Samun masoyi nei dadi Sai gaki nai takun fadi An tauni gyada tai gardi Sai dai rufi aikin yadi Mai rashin masoyi na kunci Nishi yake baya barci Ai magana nan yaji daci Yare ake mai da azanci Toh ganan gugen kauna anyi In gani gani ga kai yafi Toh jani jani sone kinyi Toh karbi karba hakan ma kafi Sai gaki nake jin sauyi In bakai wana bi zan shiga layi Lamince na kiraki hakan ta kusata, yar gata ♪ Haka sirrine haka sirri Jeni ka banbance (ai haka sirri ne) Ah yi misali nayi misali Tauna karka tantance (ai haka sirri ne) Ai koda na sirri kibiya ni Toh bani abun rance wai hada riba ke Daga nine daga ke nei Toh bani abun zaba madadi kenan ♪ Mix Musax beat