Kishore Kumar Hits

Auta mg boy - Kauna şarkı sözleri

Sanatçı: Auta mg boy

albüm: Kauna


Kauna garkuwan jiki naki ya taba ni
Kece farin cikin raina-raina
Kauna garkuwan jiki naki ya taba ni
Kaine farin cikin raina-raina

So rayuwa ne wanda ke gini
Naki kin ka bani ya zamo sani
Zuciya da ruhi can kikayi rini
Ba kamar ki tabbas naji na gani
So ruwan zuma ne, kinyi min tuni ne
Zani baki yarda keko ki bani kauna

Nayi farin ciki da soyayyah
In na gan ka har ina kunya
Karka barni za nayo jinya
Makiya mu sasu suyi kunya
Kai ka bani kauna nayi farin ciki
Rayuwar mu ta kasan ce da martaba

Yadda kikayi mini nagodewa
Kaunar da nake maka nayi ninkawa
Shine sirrin da nake boyewa
Koda baka furta ba ina ganewa
Indai kika ce min "kule" zan cashewa
Za muyi gasa aga mai sarewa
Aikuwa ki shirya wa kafan tserewa
A gani a kasa tunda muna nan gamu

Babu kamar ki duk cikin duniya
Koda ganin ki doguwar yarinya
Zama dake kawai na shirya
Kyawun halin ki gaki mai tarbiyya
Mai farin idanu
Nayi ta jiran ki sannu
Zuciyar ki tawa ce ai dole in kulawa
Dole nayi kulawa

Kayi kirana na amsa masoyina
Son ka yake mini yawo a kirji na
Ko kiya ma na ganka a barci na
Nayi ta fadin sunan ka a baki na
Wata ta rabe ka akwai kuna
Ni daya ce ba kari da mun aure
Kauna garkuwan jiki naki ya taba ni
Kece farin cikin raina-raina

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar