Kishore Kumar Hits

BASH NEH PHA - Zanyi Mata şarkı sözleri

Sanatçı: BASH NEH PHA

albüm: Zanyi Mata


Zanyi mata, zanyi mata nima
Ta nace mai Sona kamar mamana to ita nakeso
Wacce ko mai naso tanaso, macen da ta iya girki nakeso
Wacce keson tsafta nakeso
Macen da ta iya komai nakeso
Ingantaccen Iyali nakeso, Allah inzan samu inaso (Inaso, inaso)
Kullun ina cikin dabaru
Inaso nima na auru
Dole inyi wannan, inyi wannan in inaso in auru
(Bakada komai, baki iya komai ba kuce aure, aure)
Dole ki iya wannan, ki iya wannan inkinaso ki auru
(Banason inyi auren dazanyi kuka inaso inji dadin aure)
Ina yan uba yan damuwa, inashirin aurena
(Hayye iye aurena)
Sadaki, akwati na hadata
Kwanan nan nima zanyi mata
Amarya ta dinga mintsilata
Sai nima na dinga tsokananta
Wai lada indai na tabata
Kai aure shine matsalata
Akwai wacce wasan ina kulata
Muryarta da dadi maganarta
Bana iya manta tafiyar ta
Na kulle ido Ina ganinta
Ni ango, amarya, amarya zaku ganta
Kuma mamana ma ta yabata
Zan aureta, uban 'ya 'yanta
Mai cefanenta
(Mai cefanenta)
Kullun ina cikin dabaru
Inaso nima na auru
Dole inyi wannan, inyi wannan in inaso in auru
(Bakada komai)
(Baki iya komai ba kuce aure aure)
Dole ki iya wannan ki iya wannan inkinaso ki auru
(Banason inyi auren dazanyi kuka inaso inji dadin aure)
Ina yan uba yan damuwa inashirin aurena
(Hayye iye aurena)

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar