Kishore Kumar Hits

BASH NEH PHA - Ina Sonki Mama Episode 1 şarkı sözleri

Sanatçı: BASH NEH PHA

albüm: Ina Sonki Mama Episode 1


Bash Neh Pha
Ha-hh-hh-hh-hh-ah
Suma on the beat
Ina sonki Mama kumah dole zamu rabu
Wanan ranan nake kyama Mama tuna min da mutuwa
A safiya da yamma wanda ya rasa uwa ma
Dole nei ya dinga rama
In mama tace ka nema
Allah zai buda kasama
Masu iyaye da rai ku bisu don kuna da dama
Mamana tace in koma wakar tina wa al'umma
Sunnar wakar da zan fara shine sako daga mama
Cikin sako daga mama
Zan goge dati da tsuma
Banbance amman da amma
Fadan kome ma ta kama
Sanan da mamana ta yada kan na fara tara suma
Ina mugun sonki mama (ina mugun sonki mama)
Mama (mama)
Daga mama (daga mama)
Sako daga mama (sako daga mama)

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar