Kishore Kumar Hits

BASH NEH PHA - Mulki Episode 2 şarkı sözleri

Sanatçı: BASH NEH PHA

albüm: Mulki Episode 2


Bash Neh Pha
Ha-hh-hh-hh-hh-ah
Suma on the beat
Kunci mulki eh mun yada Allah ya maku
Akwai zabar Allah in kun barmu mu shiga uku
Dan mulki baiwa ce irin wanda ya muku
Kuyi adalci a dan lokacin da aka sam muku
Duk nisan kwana dole mutuwa kwankwasa muku
Kar kuyi mulki ku bar talaka na Allah tir muku
A duniya ce akwai masu iya tsuguna muku
Kuna da malaman da basu iya fassara muku
Kuna da lauyoyi da hukuma masu tsaya muku
A sakon mama (sakon mama) kullum tace na dan tina muku
Kuyi adalci kubar zalunci wai koda ya maku
Kuyi hakuri kuci rabon da aka halata maku
Kyawun zato muke muku (kyawun zato muke muku)
Mama (mama)
Daga mama (daga mama)
Sako daga mama (sako daga mama)

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar