Kishore Kumar Hits

Solomon Lange - Na Gode, Pt. 2 şarkı sözleri

Sanatçı: Solomon Lange

albüm: Na Gode


Sabon rai, ka bani, nagode
Ceto, ka bani, nagode
Yanci, ka bani, nagode
Hikima, ka bani, nagode
Nasara, ka bani, nagode
Iyali, ka bani, nagode, nagode
Sujada ne nake, godiya ne nake
Sujada ne nake, godiya ne nake
Kai ka share hawaye kai ka wanke zunubi
Masoyina, nagode (nagode)
Kai ka gafarta zunubai
Kai ka wanke ni da jinin ka
Mai ceto na nagode (nagode)
Kai ka bani salama
Kai ka bani hikima, mai ceto na nagode
Sujada ne nake, (ga ni nan na iso da yabo)
Godiya ne nake, (ga ni nan na iso da sujada)
Sujada ne nake, (ga ni nan na iso da godiya)
Godiya ne nake, (ga ni nan na iso da sujada)
Sujada ne nake, (arzuki da zinariya ba shine na kawo ba)
Godiya ne nake (godiya da yabo ne na kawo)
Sujada ne nake, (a gaban ka mai ceto na)
Godiya ne nake (godiya ne na kawo)

Nagode, nagode, nagode, nagode
Nagode (nagode), nagode (nagode)
Nagode (nagode), nagode (nagode)
Arzuki da zinariya ba shine na kawo ba (nagode)
Godiya da yabo ne na kawo (nagode)
A gaban ka mai ceto na (nagode)
Godiya da yabo ne na kawo (nagode)
Nagode domin gida ta (nagode)
Nagode domin iyali (nagode)
Nagode domin abokanai (nagode)
Nagode domin abokanai (nagode)
Nagode domin Nigeriya (nagode)
Nagode domin salama (nagode)
Nagode nagode nagode nagode
Mai ceto nagode (nagode)
Mai girma nagode (nagode)
Ga zichiya na a gaban ka

Поcмотреть все песни артиста

Sanatçının diğer albümleri

Benzer Sanatçılar